Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
What has Umrah turned to?
56,088 görüntüleme • 1 yıl önce •via X (Twitter)
10 Yorum

People care so much about impressing others to the extent of doing the same while performing religious rites. Imagine as righteous deed as pilgrimage, people go there snap pictures and make videos and post them for the world to see. Inkayi maga ace kana bakin ciki ne.

I just have to follow, to much sense barrister, Taya xaka na bayana sirin ka between yourself and Allah just for the gram,

Allah Ya kara basira, Uncle K namu…

Ameen ameen shehinmu

Jazakallahu bi Khairin for such a much needed piece. Allah yaqa ra tsare mana imaninmu, Yasa mugane gaskiya kuma mu bi fisabilillah. Amin Amin.

🤏🤏✅️✅️

Allah yasa mu gane mu amfana kuma. Wasu ai tun daga farkon umrah har ƙarshe kamar tare da friends and family suke, haka zaka ga group call ana hira gun Dawafi da sa'ayi. Haka a Madinan ma, inda wasu ko daga kai basa iya yi a gurin gaisuwa amma wasu group call suke.

This generation is turning into something else, Allah ya kare mu da aikata ba dai dai ba, jazakumullah Khair Sheikh

Well said Unlce K, May Allah grant us a deeper understanding 🙏 Jazakallah khair for the enlightenment.

Mu dai ci gaba da yaudarar kanmu An ce jama'ar mu na cikin bala'in yunwa da talauci, amma wai har yanzu wasu malaman na ta cigaba da fadar falalar Umrah a Ramadan! Ga Aayah can Allah Ya ce "أو إطعام في يوم ذي مسغبة" Amma inaa, da shugabannin da attajiran duk an tafi Umrah! 🥹😭
Benzer Videolar
WHAT JUST HAPPENED!?!? 😱 DarkState has turned on Saquon Shugars 🍬!
WWE
783,231 görüntüleme • 1 ay önce

