Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
What’s going on here? 🤔🤔🇳🇬😳😳✍️
13,239 просмотров • 1 месяц назад •via X (Twitter)
Комментарии: 55

Wannan tsohon video ne

Haba?

AI Wlh wadannan mutanen sun yi asara

Gaskiya kam akwai matsala

Dan sheg!ä😂

Kai jama’a 😂😂😂

Mulki.

Mulki masifa ne Malam

Wallahi wnn dai kam ba abunda zai jawowa Uba sani sai baqin jini. Ba zamu zabe shi ba

Aha

wannan itace nigeria

Nigeria jaga jaga

wallahi zalinci a bayyane ko acikin littafin magana jari babu wannan zalinci

Nigeria fah hauka neh yenxu shi sahabi wawaye

Gaskiya kam

Yanzu wannan abun kunyan har ina

Gaskiya kam

Wlh kakiyayi dan bilki fa 🤣😂 kaima da iya tone tone wannan mutumin bashida dadi wlh 🤣

Gaskiya yana da magana me tsauri. Amma tunda da baki yayi ai Shima da baki yakamata ayi mishi bawai duka ba.

Hhhh gaskiya dai yan kaduna akwai saurin daukar mataki ko ya zata kano ce 🤷

Na rantse da Allah kasar nan ta tashi aiki Kaji wani hauka dan Allah

Wallahi abinfa babu dadi

This is so bad in soup with political sycophants. Nigeria is gone criminals rulling us

Wannan Video ya kwana biyu oga

Okay na gane. Yanzu naki wani yana fada a comment section

Shi Wanda yake maganar Ko Uwarshi akayi Zina da ita bazai fusata ba Kamar Haka.

Gaskiya sun wuce gona da iri

Wannan fa kaman dan balki commander ko😂

Shine mana

Malam yadade yana tsiya agari yasin🤣

Hmmm! What a country we live!

So sad

It's old video

Are you sure ?

Of course

Tsoho video kusa shekara biyu KO uku yanxu Amma gaskiya it was very disturbing and annoying too duk da dai ansan Dan Biliki Kwamanda Yana da nashi

Allah ya kyauta

Ameen

This happen before 2023 election

Anya kuwa sir. I don’t think so…. Okay which year Uba Sani became a governor of kaduna state? 🤔

Allah ya kyauta

To Ameen

Allah ya kyauta

Ameen ya Allah

Amma de tsohon video ne koh . Awannan zamanin internet haka

Eh naji wani yace tsohon video ne

Gaskiya akwai matsala Taya za'a baka Kudi kachi mutunchi tsohon kamar wannan

Shine ai kuma yana gaya masu bashi da lafiya amma ko ajikinsu

Shi gwamnan Kaduna waye ne da in yayi ba daidai ba baza a zageshi ba? Dama bai shirya ba yace zai iya?

Abinkam da mamaki

Old video

Okay

Wai dan bilki kwamanda ne

Shine fa

@Siyaamarh Wannan aikin mai towel ne
Похожие видео
Sensitive content
Can’t believe what I’m seeing 😳 what is going on here??? 🤔
Samuela
47,028 просмотров • 1 месяц назад

