Video wird geladen...
Video konnte nicht geladen werden
Yanzu Wanan Shine Addini?
49,627 Aufrufe • vor 2 Monaten •via X (Twitter)
55 Kommentare

Ai dole Allah ma ya cire hannunshi akanmu, bcuz come to look at it if someone would have such a mindset and be doing this rubbish in the name of religion how can we have genuine thinking to have a good leader, by doing this tell me why we will not be forever stupid??

🤣🤣🤣

You Boko haraam claim to be ahlul sunnah too And Cristian’s believe them Bandits claim to be doing the work of God Talibans and other terrorist groups Doesn’t mean it is So This people too r just doing party not maulid

🤣

Dan Allah...someone should school me about the meaning of maulud,what I witnessed is annoying and if I was not a Muslim this will give me a valid reason to dislike it..

It’s not Islam and anybody observing it he’s doing it on his own!

This is not Islam and doesn't look like Islam in any way.

Yes 🙌

Wallahi tin anan tsinowar Allah ta hau kasu.

Gaskiya ne

Allah yasa mudace

Mauludi ba haka yakeba wlh. Wadannan Yan iskane, Masu shiga cikin abu mai kyau suna muzantashi da sufar aikin Alkhairi. Mauludi abune kawai na dacewa da tina ranar da aka haifi Shugaban tsarkaka Nabiyillahi S.A.W. Muke Wa'azi da tare da fadar tarin rayuwar sa. Allah yasa ku gane

Yes 🙌

Shine Darikar Tijjaniyya ama ba Addini bane

Ok

Annabi ba xe taba yin alfahari da jakunan da cikin musulmai ba, wannan ai dabbanci ne da sunan son Annabi

Gaskiya ne

Basa son gaskiyan ai

Yanzu wasu zasuce AI ne 😂😂

🤣🤣🤣

😡Aikin banza! Innadina indallahi Islam.🕊️ Musulinci shine addini kuma Indai sudin musulmai ne, to musulmai ne. Amma abinda sukeyi ra'ayinsune ba koyarwar musulinci ba. Albishirinka... Bazamu daina Yi da son MAULUDI ba sbd Muna Qaunar ANNABIN RAHMA(s.a.w) wahabiyawa saisu mutu😂

Amma duk Mauludan duniya, baka ɗauko ba sai wannan zaka ɗakko ka yi tambaya akai?

🤣🤣🤣

Ato nima dai abinda na gani kenan

Dama su sun fada maka cewa addini suke dan baku san abu sai kun sa kowa yaki shi ai kana da yan uwa mata ko kana so kace basu taba rawa ba malam

Sai anga yamaka?

Basu ce maulidi addini bane ku Daina yi musu sharrin don ku wanke kanku

Ok

Aa shedan chi dai

Allah kyauta 🤣🫵

Karuwai NE KAWAI

🤣🤣

Me yasa basasa wannan ba?

Allah ubangiji ya ganardasu

Amin

Not addini, it's content

Ok🤣🤣🤣

Laifin wani baya shafar wani

Allah yakebo bayi

🤣

Allah ya kyauta kuma yasa mu gane

Amen 🙏🏾

Is this why we wasted today in the name of public holiday - public Nonsense instead

I’m telling you what a waste

Masha Allah

😂😂😂😂

Allah ya kyauta Amma wanda ya bata ya bata

Probably don’t even pray 5x daily

Addua zaa yi musu Allah ya shiryesu.

haukar ta samu Asali Since. Koda Ana haukan ae kawai da sauki ne

Haukade

Allah shiryesu kawai

Barsu, babu ruwanka, yi Naka, suyi nasu.

🤣😂 Jahilcibai ba. Amman banga lafin su ba, lafin malam su ne haryau sun kasa fitowa su gaya masu gaskiya, mai 🍦 de ya dan yi kokari. Abinda zai faru wasu shekarun yafi haka

Daga ƙin gaskiya sai ɓata...
