Loading video...
Video Failed to Load
Yaran Ajebotas kenan. 😃
18 Comments

Idress Ɗan'iya👑💦28 days ago
Mu talauci yasa Gaba Tsakanin Mu Da Namu 😭

Idris Garba28 days ago
Ai koji akayi kana wakar, dakuwa xakayi 😪

Muhammad A Ibrahim28 days ago
Mukam wai iyayen mu kam gaisuwa ma a tsorace akeyi☺️😄

Haddin28 days ago
na him daughter?

Sanns Bass 💜 🐦28 days ago
Nijar Masha Allah

Abdurrahman MT28 days ago
Like play like play she telling him what she needs in style.

#yunusdatti..28 days ago
Gaskia suna lokaci yaran nan 😁

Ismail28 days ago
Lallaide kam

Sadiq_Trader📈28 days ago
Amma dai wannan matarsa ce ko ba Yar sa ba?

Arc shams28 days ago
Na which force be this

Tiberio ⚡️28 days ago
Yaran daddy

Saiphullaáh28 days ago
A fadawa baban nn ya samu suruki😂

Uthman Au28 days ago
Lalle yaran ajebota

Sultan of Abuja🙏28 days ago
Is time to do sadaqa with her

Abubakar S A28 days ago
Ita rayuwan dan Níjar ko bahaushe ne ko Fulani ko Kanuri ko Bazarme da sauran su daban ne da na namu a nan

Moshood28 days ago
Baba ka mata aure🤣🤣🤣

A M M28 days ago
Mutanen Nijar kenan, mutanen mu

UK Usmann28 days ago
Mu namu fada fada gaba gaba rigima rigima to Allah kyauta dai 😂
