正在加载视频...
视频加载失败
Zamfara governor needs more allocation money
30,418 次观看 • 8 个月前 •via X (Twitter)
27 条评论

Dan Bello ur just beating around the bush, just come to Zamfara and witness wats happening here.. Our Governor is among the best ever governor's in Nigerian history.. Bakama san abunda kkyi ba wollah 😡🤬

What you are saying shows wallahi you don't know what level is Zamfara now. Please come and visit Zamfara, please

Gaskiya kada ka bari mu raina kokarin ka, saboda nidai bana siyasa amma ina tabbatar maka cewa talakawa a Zamfara suna yabawa kokarin DLD wlh mu kam Alhamdulillah Allah ya maimaita mana irin DLD

You're gradually losing relevance cos people are beginning to see through your real intentions.

Matawalle. Dauda Dan Aljanna

For recent gaskiya ka bani kunya ama ni dan Zamfara ne ya kamata kayi bincike na kwarea a Zamfara zaka gane abunda ka fadi akwea kuskure Ama bana tunani zamfara ta taba gwamna iren dauda mai son cigabah

Ko Mutum baya kaunar Allah yasan Zamfara ana masu aiki💯

Kai daman jahili ne ka fara yin bincike kafin ka fadi abu

Yau Kam Dan Bello Yaji Kunya Maimakon Ya samu Goyon Bayan Jama'a Akan video da Yayi, Amma sai Raddi Al'umma Suke ta mayar masa a facebook, Baisan Zamfara ba Labarin ta Kawai yake ji...😂

Magana ta tsakani da Allah, Zamfara state governor is working.

“Wannan hasken na shugabanci ne” 😭😂

🫡🫡🫡

A Wannan Nigeria Idan Bazafare Be Godema Allah Akan Samun Governor DL Ba To Lallai Baze Taɓa Godemaiba. Alhamdullih. Allah Ya Ƙara Taimakawa Gomnammu Mai Albarka.

Kai shikenan ba kada aiki sai zagin shuwagabanni da sunan gwagwara maya, mune 'yan Zamfara, kuma Alhamdulillahi gwamnan mu na kamanta adalci gwargwado fiye da duka sauran gwamnonin da mukayi, sannan yana aiki gwargwado fiye da duka sauran Gwamnonin da mu kayi.

🤣🤣🤣

A Grave Mistake: Arming Boko Haram Repentants is a Dangerous Gamble The decision to release Boko Haram repentants with firearms into our communities is a catastrophic betrayal of public trust and security.

A ƙashin gaskiya Ni abunda zan ƙara maka dashi shine, sukarshi da kake fannin halittar shi wannan ƙari ne a cikin kaucewar ka akan hanyar daidai. Duk wanda ya san Mai girma Gwamna Dauda Lawal yasan fari tas, kowa ƙin wanda ya rasa. Kuma wallahi Ni har ga Allah ina son shi

Honestly speaking ma'aikatan gwamnati na fama da rashin implementation na promotion tunda @daudalawal_ yazo bai bada dama ayi promotion ga civil servants ba.

Wawa kawai

Useless man

Zhè tài hǎo xiào le 😂

kai Dan Bello, pls dnt choke me with laughter. Its funny but thats the sad and unfortunate reality we live in rn

He's actually begging for it

Dan Bello, please, be realistic in addressing the northern socio-political, and economic issues in the hands od lazy, unproductive elected governors using their FAAC allocations to buy weapons in their drive for sponsoring insurgency and terrorism in the noth at the expense of

. 🐀 🐖 🐃 🐕 🐅 🐓 🔶 🐇 🐒 🐉 🐐 🐍 🐎🧧✨

Kalli fata ta har kara haske takeyi 😆 🤣 😂

Dan Bello you're a bloody liar! Throughout Gov. Dauda Lawal's conversation with DW Hausa babu inda yace allocation baya isar sa saidai yace kudin da akeba wasu jihohi na APC shi baya samu sbd shi dan PDP ne. Wlh aikin da Dauda yayi ko Tinubu baiyishi ba😄
