
Nizam Aliyu
@Aliyu_Nizam • 9,322 subscribers
Royal blood | Farmer | Political & Policy Analyst 🇳🇬 |Promoting Good Governance| Masters in policy and development studies
Shorts
Videos

INNALILLAHI Allah ya Maida Alkhairi 😭🙏 If your money gets burnt, you don’t automatically lose it. Stay calm, gather the damaged notes carefully without separating them, and put them in an envelope or plastic bag. Take them to your bank (not microfinance or susu). See more
Nizam Aliyu403,258 views • 8 months ago

Jama’a Ga Video ‘Din Bello Elrufa’i Dayafice Daga Jam’iyyar APC Zuwa ADC
Nizam Aliyu39,164 views • 5 months ago

Fitaccen malamin addinin Musulunci mai yawan tsokaci kan matsalolin tsaro da siyasa a Najeriya, Sheikh Alƙali Abubakar Zaria, ya bayyana shirinsu na kafa wata ƙungiya da za ta samar da bulalai sama da dubu 50 domin ladabtar da mutanen da ke karɓar taliya ko wasu kayayyaki domin
Nizam Aliyu30,121 views • 4 months ago

Kashe kudi kan iyalina ba a ga komai ba, yanzu ma na fara- Alhaji Ahmad matashin dan kasuwar da ya girgiza shafukan sada zumunta, bayan shirya wa ‘ya’yansa ‘birthday’ na makudan kudi, ya yi martani cewa yana taimakon al’umma, don yanzu haka yana shirin kai mutum 100 Saudiyya.
Nizam Aliyu45,329 views • 8 months ago