Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Allah tsinewa mai Karya😄
127,253 görüntüleme • 2 yıl önce •via X (Twitter)
10 Yorum

Wamin karamatihi (daga cikin karamarsa) Al-zakzaky ( shi al-zakzaky) Wujida (an gano) Samaniyata wa thalasuna (talatin da takwas) Rasásun (Alburusai) Fi Ra'asihi (a cikin ƙoƙon kansa) Wa huwa ya'ishu bihi (Yana ta rayuwa dashi) Wa lam yamut (Kuma be MUTU ba) 🙄Kuce Allahu Akbar

Zakzaky Ibn Terminator kenan

Wannan Yaci kai fah😂😂😂

😂😂 Wallahi Builder.

Is either baisan harsashi ba, Ko kuma sound din bindiga ta rikita kwakwal wansa

Gsky ni ina ganin ya kamata a duba kwa kwalwar mabiya bawan Allah nan, Dan gaky bana tunanin suna da hanakali wlh. Allah ya sa mu dace.

Amma ya raina masu sauraronsa 😂😂 Ko awaki kakewa wannan zancen ai zasu karyataka..

😂😂😂😂

Oga. 😂 Ya kwana biyu? Akwai hular da kai min kyauta. Jiya ita na sa😁. Kullum na sa sai na maka addu'a. Allah Ya ida mana nufi 🤲

Subahanallah! Let’s be realistic, akwai maganganun da malamai bai kamata su dinga fadi ba a gaban jama’a ko majalisi. Domin fadin maganar bashi da alfanu ga mabiya da sauran al’umma. Harsahshi fa ba wai robali ta daure kudi ba. Allah ya kare gaba
Benzer Videolar
Sensitive content
An kama Barawo ana dukan sa yace Dan Allah kar a karya masa azumin litinin da Alhamis yake😂😂🤣
Malo_JR🔴
49,813 görüntüleme • 1 yıl önce
