Video yükleniyor...
Video Yüklenemedi
Ikon Allah 🤔🤔🤔🤔🤔✍️
79 Yorum

See pure love, but it's not recommended. Tunda ita wannan din minor ce, shima dai he shouldn't have done that to her. Duk wani engagement da 'ya'ya mata ban yadda dashi ba, saboda vulnerability. Allah ya kyauta, ya rufa asiri.

Gaskiya kam to Ameen de

Allah sarki Allah ya ceto ta daga hannu yan sari Wallahi har na tausaya mata ace tun yanxu ta fara soyayyah

Ai shine fa, ai yanzu batama san ciwon kanta ba

Wallahi shine tashin hankalin fah

Gaskiya kam

Wallahi shiyasa wasu malamai suke cewa kada ku yawaita aikan ƴa mace ko a anguwansu ne. Ta haka duk sai a lalata maka yarinya. Idon ta ya bude da kalaman da suka fi shekarunta, ta kuma saba surutu a ciki manya.

Wallahi kuwa

Allah Ya kyauta

Jahilci ne wannan wallahi. Dole a dinga zagin mu. Idan ya ta ce sai na kai karar shi

Gaskiya de tayi kankanta kuma idan tun yanzu tasa soyayya agaba zai iya affecting na karatunta

this is how it starts.. Before you it, it would be"the devil pushed me".. this sort of play is very risky, and shld be discouraged.This gal would`nt be be older then 14yrs

Exactly

I don’t think you’re right

@abu_twinss You said 90%, you should have tell us who or how you carried out the statistics.

He's just playing with her. If he had evil intentions, he'll not record and post it. Otherwise it'll serve as evidence against him. So calm down people

You’re right but she’s too small for such things

@Reem_Xtra Kasada shakurunta akan musu haka

@Reem_Xtra Okay

In ni yayanta ne nafara cin buru uban ta

Gaskiya de tayi kankanta wallahi

Shi ma ae yasan tayi karama.. Shege shima

Wannan ko matsayin kwailah bata kai ba

Wallahi kuwa

Anya wannan bashine taye lalata yaron mutane a layi bah 🤔

Kai jama’a 😂

Toh dallah wanna in ace yarkace basae inda qarfinmu yaqare bah Kan sae muncimasa uwah bah

Gaskiya kam

Very wrong behavior, this girl should have discussions about her school activities and books; very sad for this young girl.

The guy is at fault domin idan yarshi ce ko kanwar shi a kaiwa haka bazai ji dadi ba

Su fa mata gabaɗaya soyayya su ka ba gaba. Duk ƙanƙar mace Sai ka Ji ta Na maganar saurayi saboda su soyayyace ta mamaye keanyarsue

Gaskiya kam haka suke 😂

Amma wannan da ƙanwata ce saika ci uwarka itama sai ta ci uwarta wallahi 😬

Sai yaci uwarsa de ko 😂

Koma waye wallahi 😬

Ana bukatan discipline master a gidan su

Gaskiya kam

Subhannallah de

Gaskiya kam

Abun ai bincikenw

Soyayya da kwaila akwai dadi wlhi

Kuma akwai shirme ba

Wallahi kuma da gaske dake

Da gaske take mana

AI kasan yaro bashi da dama especially mace

Kwarai kuwa

Allah ya kwata

Allah ya kiyaye.

To Ameen de

Allah sarki she said “bons”😊 hope that guy wont play her

Eh mana 😂😂😂

Gaskia wanan child abuse nee🤣😂

Gaskiya kam

This is wrong pedophile behavior Gaskiya

Gaskiya ne

Oga aureta kawai matan aure ce

Wannan yar yarinyar zai aura

Kaji shege wai “Aaa kawo ina cii”

Ja’iri ba

Child Abuse

Indeed

Wlh mata zuciyarsu akan soyayya sai a hankali, irin wannan isn't even recommended ko irin wasan da ake na cousins din nan ace wane zaa hada su da wacce in dai ba da gaske bane a barshi

Gaskiya kam babu alkhairi kam

Wato guy din nan akwai babban kobo, he is suppose to protect minors amma yana setting din su into a dangerous path. He should be warn wallahi.

Gaskiya kam

Ogah wai a ina kake samo yarannan ne 🤣😂

A duniya mana 😂😂😂

Hhhhh 🤣😂 komai kano 🤷

An tashi kaina 🤣🤣🤣

Ba kai kadai ba

Allah sarki kwaila

Ai ita wannan bama ta kai kwailae ba

tab. you can be friendly with qanne amma talk na wata budurwa da sarauyayi is very wrong.

@_moh_qaseem Uhum kaide bari

Zaiwa ƴar mutane wayo fah 🤗😂🤣

Kumafa hakane 😂

Allah mai iko

Ikon gaske

Haqqum
Benzer Videolar
Sensitive content
Allah gösterdi. Noolcek şincik? 🤔🤔🤔
Hüseyin Cimşit
44,045 görüntüleme • 1 yıl önce
Sensitive content
Sheikh Daurawa ya buɗewa wasu aiki. dama haka ake yi? 🤔🤔🤔✍️
Abu Twins
32,531 görüntüleme • 1 yıl önce
