Video wird geladen...

Video konnte nicht geladen werden

Zur Startseite

Insecurity escalating during election season

31,922 Aufrufe • vor 4 Monaten •via X (Twitter)

33 Kommentare

Profilbild von Yusuf Nasir Ahmad
Yusuf Nasir Ahmadvor 4 Monaten

Coordinated, planed and well carefully orchestrated attacks. But why? Who are those benefiting from insecurities in Nigeria?

Profilbild von Mr Yusuf
Mr Yusufvor 4 Monaten

If our ancestors see wetin Tinubu turn Nigeria into, dem go kneel down beg colonial masters. Oga white man, come back abeg, this one worse pass slavery. Tinubu don reset us to negative 100.

Profilbild von Nigerians first
Nigerians firstvor 4 Monaten

The children of poor people you fail to educate will never let your children to live in peace Most of the bandit are illiterate and are use by heartless people

Profilbild von Austin
Austinvor 4 Monaten

So much sense in this video! The youth need to do better

Profilbild von ~DODO 👹👹
~DODO 👹👹vor 4 Monaten

Gaskiyan magana kenan. Akwai matsala akasan nan, Allah ya kawo mana gyara

Profilbild von Abdussalam Muhammad
Abdussalam Muhammadvor 4 Monaten

One of the best episodes so far 🔥 A true story of bravery, survival, and valuable life lessons. Listen to Malam Halilu share his experience and the lessons learned from it. Watch on Madubin Afrika (Hausa) 👇 Follow @MadubinAfrika page

Profilbild von Sardaunamx
Sardaunamxvor 4 Monaten

Allah kawo Muna sauki

Profilbild von Kbash_SOL
Kbash_SOLvor 4 Monaten

He have said it all Allah yasa mudace amma akwai matsala a Nigeria

Profilbild von Mohamed Garba
Mohamed Garbavor 4 Monaten

Wlh idan da zamu hadama kanmu dole matsalar nan ko ba a magance ta duka ba za a samu sauki.

Profilbild von Baqeer
Baqeervor 4 Monaten

Please Dan Bello kayi Bluetick... (I'm selling)

Profilbild von Ibrahim Aliyu
Ibrahim Aliyuvor 4 Monaten

Gaskiya matsalar tsaro yanzu a Nigeria ba iya gwamnati kadai keda alakin kauda ita ba, dole saimun cire qabilanci mun ajiyeshi, maganar addini takoma gefe, a kauda batun qabila kaza da kaza a hada hannu a matsayin yan qasa daya ayi maganin matsalar tsaro.

Profilbild von KHALID IBRAHIM
KHALID IBRAHIMvor 4 Monaten

Allah🤲 ya hargitsa wannan government din Allah 🤲ya turo musu masifar da zata hanasu zama akan mukaman su Allah 🤲ya kawo mana wanda zasu gyara mana kasar mu nigeria 🤲

Profilbild von Ahmadyusuf
Ahmadyusufvor 4 Monaten

It is deeply concerning when insecurity appears to escalate during election season. Elections should be a time for ideas, participation, and democratic engagement—not fear, violence, or uncertainty. Citizens deserve to feel safe regardless of their political views, and every effort should be made to protect lives, maintain peace, and uphold the rule of law. A secure society is the foundation of a credible democracy.

Profilbild von No. One
No. Onevor 4 Monaten

Za fada masu gaskiya su a wata mahanga daban Za su kalleta. Allah ya kawo muna sauyin tunani a kasar nan

Profilbild von Belema
Belemavor 4 Monaten

Wether election season or not, the person that took oath to protect live and property should do it. He is still in office even during the election season.

Profilbild von No. One
No. Onevor 4 Monaten

Ka dai abun da ka saba Dr. Allah ya saka maka da alheri. Amma ni a mahangata tunanin yan Nigeria yana bukatar sauyi gaba dayansa, tunanin matasanmu ya gurbace. Kuma gurbacewar tunanin matasa shi ne babbar matsalar kasar nan tamu. A duk lokacin da za a

Profilbild von Aliyu Aliyu
Aliyu Aliyuvor 4 Monaten

ADDU'A itace maganin matsalar mu, sannan mu gyara halayenmu

Profilbild von Dangaske💥
Dangaske💥vor 4 Monaten

Allah duk me hannu akan matsalar tsaro Allah kayi mana maganinshi.

Profilbild von st Laxy global
st Laxy globalvor 4 Monaten

Were have you been?

Profilbild von Nazeer Sulaiman ✪
Nazeer Sulaiman ✪vor 4 Monaten

Allah ya yi mana zabi nagari

Profilbild von Jamsy
Jamsyvor 4 Monaten

Gaskiya daci gareta

Profilbild von babangida uba yakudima
babangida uba yakudimavor 4 Monaten

Good Man

Profilbild von Aliyu El-ladan
Aliyu El-ladanvor 4 Monaten

Wlh it's getting out of sense..

Profilbild von Aliyu Gambo Lawan
Aliyu Gambo Lawanvor 4 Monaten

Tabbas maganar ka gaskiya ne dr dan Bello

Profilbild von Abdulhamid Zakariya Hassan
Abdulhamid Zakariya Hassanvor 3 Monaten

Dan bello ikon Allah,muna tare da kai....Nigeria sai ta dawo daidai

Profilbild von Dan sandan Nigeria
Dan sandan Nigeriavor 4 Monaten

Abun sai de ace innalillahi

Profilbild von Ismaila Mahamadou noura
Ismaila Mahamadou nouravor 4 Monaten

Dan bello ga sako zuwa ga BBC HAUSA kace musu su gaya ma masana siyasar duniya na Amurka a akoy kalu kalubale a gaban su in har zasu iya kuma wannan ikon allah ne kawai suna ji suna gani ba abinda suka iya sai ikon allah ya tabbatar da adalci akan duk wani azzalumi in cha allah

Profilbild von Abdulmajid
Abdulmajidvor 4 Monaten

Slm ina wuni sir ,abani dama nayi ask questions ,u are like a brother to me,but I have to explain to you before you can understand @Be

Profilbild von Sanusitafida
Sanusitafidavor 4 Monaten

To tunaninsu karami ne cikin guri dayafa suke tunani wayewa tayi masu karanci

Profilbild von Samuel Danley
Samuel Danleyvor 4 Monaten

❤️

Profilbild von Successor 👑🐎
Successor 👑🐎vor 4 Monaten

#Securityoverpolitics

Profilbild von BAUCHIWANEYARO
BAUCHIWANEYAROvor 4 Monaten

Him Allah ubangiji ya kyauta

Profilbild von HAIDAR🔥
HAIDAR🔥vor 4 Monaten

Wlh lamarin arewacin Nigeria sai a hankali

Ähnliche Videos