正在加载视频...
视频加载失败
Lokaci yayi!
14,668 次观看 • 25 天前 •via X (Twitter)
14 条评论

In sha allah gombe ta malam ce !!!

Dr mai capacity ba 🤣🤣

@EngineerAdam123 Kana Burgeni, ina kuma Kaunarka kamar yadda kake Kaunar Malaminmu. Allah ya hadamu da masoyinmu a aljanna Firdausi,Amin

Munafukai bazasu yada wannan ba..

Mutane basu sa wannan video

Lokaci alkali,Allah yabawa malam jihar gombe

مَنَ الْمُؤْمِنِينَ رِجَالَ صَدَقُوا مَا عَهَدُوا اللَّهَ عَلَيْهِ فَمَنْهُم مَن قَضَى تَحْيَهُ وَمِنْهُم من يَنتَظِرْ وَمَا بَقَلُوا تَدِيلَا

Allah ya taimaki Fantami

In sha Allah

Shugaban mayaudara

Yanzu dai ya ayyana kansa amatsayin mutumin kirki

Maganar gaskiya mutanen kirki ne ya kamata su jagoranci al'umma matukar ana son gyara da ci gaba a societies namu. Abin mamaki sai kaga mutanenmu suna criticizing na mutumin kirki ko malamin addini don ya shiga politics while su mukafi bukata a wajen. A Najeriya pastor yy VP

Jamiyat Alkafira 😂

📱 STRIVERS PHONES – Changing the Narrative Kana neman sabuwar waya mai inganci? A Strivers Phones muna sayar da: ✅ iPhone (New & UK Used) ✅ Android Phones ✅ Samsung ✅ Tablets ✅ AirPods 📍 Adireshi: No. 12 Lukuro Plaza B, Farm Center, Kano. 📞 Kira ko WhatsApp: 09124473798
相关视频
Sensitive content
Ban ga wanda yayi amfani da wannan Addu’a ba face yace cikin kankanin lokaci Allah ya biya masa bukatar sa ba.
I Z A L A
42,098 次观看 • 4 个月前

