Loading video...
Video Failed to Load
Social media users be like
50,530 views • 2 years ago •via X (Twitter)
10 Comments

Mai gida wai meyasa yawanci yan jaridu basa hira da matasa masu sanaa da zasu tai makawa yan uwan su marasa sai a dauko wasu shan masu kama da yan daidu ana hira da su ko bbc wani shiri da sukeyi na yan film da koroso da matasa masu sanaa suka samu ai yafi

Kaga wata gaskiya Mai tsauri 🥺

Legend I admire all your comedy skits because they were full of education and entertainment keep it up

True

Kai jama’a😂🤣

Hhhhh 😂😂 Dan Bello duniyar nishadi 😂😂😂

Wallahi haka yike. Duk ayita shirmen banza a social media Su kuma suna can suna kwashe arzikin kasa suna daura yayensu da su daura a inda aka tsaya. Yayen talakkawa marasa hankali da wayyau

😂😂😂 Gaskiyar ka Dan Bello. Ba da fahimtar wasun mu ba, Dandalolin sada zumunta sun rarraba Kawunan mu kamar yadda kungiyoyin wasannin kwallon kafan Turai suka rarraba Kawunan mu

😂😂😂

🤣🤣🤣😂😂😂😂😭😭😭
Related Videos
Sensitive content
🎥 head to soles Subtle social media ads in 2026 be like:
Milkie Way
57,492 views • 4 days ago
