正在加载视频...
视频加载失败
The difference is absolutely clear…🤔✍️
11,825 次观看 • 3 个月前 •via X (Twitter)
34 条评论

Basa zagin Shehu amma suna zagin Annabi ko?😂

Ai har Allah ma suna zagi domin babu zagin da yafi ka cewa Allah yana da ɗa.

Babu cin mutunci da kaskanci da kuma zalunci da mutum zai yi wa ubangiji da ya wuce wannan

Yes babu

Ilimi ba karya bane Kame kame kuwa a bayyane yake hauka ne

Wallahi kuwa

Shehi kai zamu zaba🤣

Eh mana 😂

Everybody issss control by his protocol

Yes I agree with you on this

Sorry malam

Listen to all of their opinions

@jibreelKhalil kana dai jin banbancin yanda ake fitar da hakki na rayuwa da kuma yanda ake bawa ilimi hakki.

@jibreelKhalil Wallahi kuwa

Wato su idan zaka zagi annabi to ba komaii amma in ka zagi shehu to zaku Samu problem

Haka suke

Wannan shine bambanci me kishin Addinin Musulunci da Manzon Allah SAW,da kuma me kishin Shehunsa, ba Musulunci ba, ba Manzon Allah ba. An je inda za'a amsa tambayar. Allah Ya Tsaremu

Gadkiya kam

Shi dan izala din ai muslmi ne,toh kenan kai malam ba muslim bane kai

@nanakanam66 Gaskiya dw Akwai alamar tambaya a lamarin

Hakane manq

@nanakanam66 Yes you’re right

Wai shehu😂😂😂😂

Eh mana 😂

Su babu ruwansu da musulunci indai kana shehu to ko pope ne kai, kai nasu ne😂😂😂

Yes haka suke

Kuma duk sun mutu. 😎🥹

Wato Ra'asul Jarima hauka yayi har karshen Rayuwansa, shiyasa daga karshe yachika da Waqa. Kuma sai ka Wuni a media Bakaga karatunsa ko na minti daya ba. Wannan wai wani irin Shehune?

Ai kuwa wahala ta same shi.

Allahu abkar kaji Mlm nagari

Hala malam baisan ko ya manta Ayar: "Latajidu kauman" bane 🤔

Shege jahili

Which difference, what is the message you are trying to pass... This can cause problems in the major religions in Nigeria and in the North. Haba Bros in this trying time ?

H
