Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Wallahi mazajee tantiri neee😭😭😹
42,074 просмотров • 23 дней назад •via X (Twitter)
Комментарии: 60

It has been long I didn’t laughed like this 😹🤣😂😂

Wallahi😹😹😹 Ai da kina ciki jiya da sai kinfi dariya😂

I was completely offline for few days @Maxajee gaskiya kana bani joy 😹😭😂🤣🤣

@Maxajee Na fahimci haka gaskiya Ai gaskiya A ne😂

Kaduba wani iskanchi fa😂😂😂Wai harda kuka 😭😭💔😂tun anan zaka gane Dama zuciyan a mace take😭😂💔👌🏼

Kasssshhh😭😂

Dan Allah ka rinka tagging dina in gayun nan zasuyi space 🤣

Toh shikenan sir😂😂

Amma fa mazaje ya kamata ya hada da Kennywood as side hustle, 😊

😂😂😂

😂😂😂just imagine fa Allah yaqara nisanta mu datalauchi

@khalifahmad_ 😂😂😂

@NajibHaruna_ After shaidan sai Yan PR 😂

@NajibHaruna_ 😭😂😹

Amma jokes aside, wlh guy dinnan deep down baya farin cikin yanyin daya tsinci kanshi cike.

😂😂😂 asalin tantiri ne wallahi😂

Wallahi😹😹

He is so emotional😂😂 Ana bara ana karuws ne ya kamata su samo masa aiki har MSc yana da fa😂

🤣🤣🤣🤣 Ya tafi abuja😂😂

😂😂😂

😂🤣🤣🤣

😂😂😂

😂😂😂 He's very emotional

Kuma yake tallan Tinubu? Dan iska neh kawai 😂 Suma sauran duk yan iska neh 😂😂😂

Wallahi mazaje baiji😂

😂😂😂

yaushe akai Space dinnan ?

Jiya mana

Jiya nayi Busy da yawa. Ban lura ba idan akwai Full Record din tagging dina wajen.

Thank You Man.

Wallahi, I’ve stopped getting angry with the guy because he needs to survive and pay the bills.

Akwai Yan iska a Nigeria wlh

A fahimta ta dai yunwa Che ta sa suka xama karnuka Yan wahala kawai

Dan Wahala ne

Gaskiya basu kyauta masa sun sa har sai da ya zubda hawaye.

Yace inba PR ba menasa a gaba 😂, Allah Sarki 🥺💔

🤣🤣🤣🤣🤣

The guy is funny 🤣

Ni nasan sai yayi abinda ya saba😂

Wai nine matsiyacin cikin su🤣🤣🤣 Wlhy nayi dariya

🤣🤣🤣🤣🤣

Kaji dan iska wae yadanyi sauka😂

Dan iska ne fa😹😹

Imagine and the bastard is still supporting APC 😭😂

Dama Dan iska ne ya saba irin wannan, i was expecting that already 🤣🤣

😭😂😂😂😂 mazaje fa kwallo ne

Wallahi😂😂

Ai naso insamu mic jiya wlhy. Sunata maganan security and subsidy duk and manta da taxi reform irin kudaden da ake cire mana.😂😂😂 dan Allah ku hada mana space zuwa 9 pm

Bazasu baka ba😂 Saida akazo karshe suka dinga ba mutane kuma bai wuce ace maka 2mins ba🤣 Bari atu tazo

Ai shine nayi comment a kasan space nace kuna ba mutane 2 mins to ask questions amma respond naku yana kai 10 minutes har ya wuce 😂😂

Yan wahala ne😭😹

Na my people amma dai a kan tinubu inaaaaaaa😭😂😂

Musty kaga irin issues din da muke magana koh? Ashe dai duk wahala suke sha...😢😭🤦🏼♂️

Wanine akayima yar tiqe jiya😹😹

U for call me for help nah

Help?? Ai bazasu baka mic ba

Hmmm Chan da yawarsu. Bunch of bananas kawai

Wai mazajee kuka yakeyi😂😂😂

Dan iska ne kawai😂

Wlh😂
Похожие видео
Eedu Pakkaa Anirudh neee Minchipothadu abhyankkar 🔥🔥😭😭
KARTHIK :)
691,016 просмотров • 3 месяцев назад
