Загрузка видео...
Не удалось загрузить видео
Jama'a listen to this, please 😢😥
21,046 просмотров • 8 дней назад •via X (Twitter)
Комментарии: 35

Kasan Allah wlh dagaske wannan guy din duk abinda yake fada haka abin yake, najima ina mamakin meyasa babu wani wanda yake magana daga wannan yankunan dayake fada, idan kaje wannan yankuna wlh zakaga duk abinda yake fada

At the point Duk inda kake dole ka tsorata

Ba kadan Bafa, ni kawai Allah yasa mu cika da Imani. Amma at this point, nayi given up 😭

Dear @dikko_radda @mrsdikkoradda @fatimatukr @RaddaZulaihat @KatsinaPoliceNG @OfficialDSSNG @Miqdad_Jnr This is a strong allegation that needs to be investigated please 🙏

Duk me hanu a cikin wannan lamarin Allah kai kasan yadda zakayi dasu kam musu abinda baka ma samudawa da adawa da mutanen annabi lud da friauna

Innaalillahi wa innaa'ilaihi rajiuun 😥 Lamarin Nigeria ya lalace, wannan yana kara nuna cewa informants suna ko'ina

Abin tsoro 😥😥

Allah tsine ma duk wan da yake da hannu a harkar kidnapping, Allah ya karya duk wani azzalumi da waɗan da suke da alhakin ɗaukar mataki amma yaƙi ɗaukar mataki

Allah ya isa 🥹😭

Katsina state government should be thoroughly investigated.

Brothers killing brothers

@salahudeen33 Masala arewa daga arewa ne

Gumi na da X handle?

Allah ya isa

Kai Nig. What a failed country

Omg smh 😭😭😭😭😭

Wani abun dole ya tsorata ka wlh

Allah ka kawo mana dauki

Innalillahi😭

Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun 😭 Allah kayi mana maganin azzalumai

A haka kuma za a fada mana wai gwamnati da security forces suna iya yin su. Allah ya isan mu kawai. 😭😭

@salahudeen33 Inna lillahi wa inna ilaihi raj un 😭

I feel like I’m watching a horror movie

@salahudeen33 Allah ya isa wallahi

Allah yabimana hakkinmu

Kai Jama’a Innanillahiii wainna ilaihi rajiun 💔

Mutanennan fah sun Riga sun siyardamu wallahy hajjaju.... Wa

😭😭

Uban kowa ma su mutu.

😰😭😭

@___Bils @Waspapping_

Allah ya isa

Allah Ya isa kawai. Ka rasa me shugabannin nan suke so damu ne?

Allah yabi muku hakki ku 👏

Wlh abun nan sai yadda Allah yayi 😭😭
Похожие видео
Sensitive content
Its #nirbhaya2 😢😢😢 The incident at #RGKarMedicalcollege is delivering a shock reminiscent of the #Nirbhaya case. 😥😥😥
Dr Vinay Kumar (Aiims Delhi)
169,950 просмотров • 2 лет назад
